A yau Talata, Majalisar Wakilan Najeriya ta yanke shawarar bincikar kwangilar samar da taraktocin 2, 000 da motocin girbi 100 ...
Majalisar Dattawan Rasha za ta yi nazari a kan kudirin Juma’a mai zuwa, gabanin mika shi ga Shugaba Vladimir Putin domin ...
Shirin Tsaka Mai Wuya na yau ya dora kan nazari kan sakamakon zaben kasar Ghana.
An kashe akalla mutane uku, aka kuma kona gidaje da dama, da asarar dukiya mai yawa a karamar hukumar karim lamido a jihar ...
Amurka ta sanya kare hakkin bil adama a cikin manufofin da take baiwa fifiko. Kowa, a ko’ina ya cancanci a kare masa ...
Shelkwatar tsaron Najeriya ta musanta rahotannin dake cewa rundunar sojin Faransa na shirin kafa sansani a Najeriya. Sanarwar ...
A bisa kididdigar farko zuwa karshen wata kuwa, hauhawar farashin kayan abinci a watan Nuwamban 2024 ta kai kaso 2.98% abin ...
Daga cikin wadanda suka halarci taron a babban birnin Najeriya, Abuja, har da Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, wanda ...
Sanarwar ta kuma bayyana cewa Farfesa Yakubu ya halarci wani taron mu’amala tare da Kwamitin Majalisar Wakilai kan Harkokin ...
Ma’aikatan lafiya sun ce a wani harin saman kuma, kimanin mutane 10 ne aka kashe a daura da ofishin yankin dake Deir-Al-Balah ...
Sanya Karin lokacin agogo da sa’a daya a gaba a cikin hunturu, da kuma ragewa baya da sa'a guda a lokacin bazara, na da ...